Hukumar gidajen yarin Najeriya
Babbar kotun tarayya ta fara sauraron shari'ar EFCC da tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da ake zargin ya hada baki da wasu mutane wajen kwashe dukiyar jiharsa.
'Yan sanda sun damke Patrick Akpoguma wanda ake ganin ya na fantamawa cikin kudi, ya ba ‘yan sanda cin hancin N174m, sun ki karbar kudi domin rufa masa asiri
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo Olu ta hannun kwamishinan shari'a ya ba da umarnin sakin fursunoni 55 daga gidan gyaran hali domin rage cunkoso.
Wata mata ta yi wa dan kishiyarta duka da taɓarya har ta karya kishi kafa kuma ta zuba masa ruwan zafi. Alkalin kotu ya tura ta kurkuku kuma ya hana belin matar.
Hukumar gidajen yari ta yi magana kan rade-radin cewa ta tsare yara 72 da aka gurfanar da su a gaban kotu inda ya ce doka ba ta ba da wannan damar ba.
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Ahmed Aliyu, ya tuna da fursunonin da aka garkame a gidan gyaran hali. Gwamna Ahmed ya yi wa wasu daga cikinsu afuwa.
Bobrisky ya isa iyakokin Najeriya da ke Seme tsakar dare sai aka kama shi. An binciki Bobrisky har zuwa karfe 4:00 na yamma kafin a kawo shi Legas.
An saki yan fursuna 37 jihar Kano domin rage cunkoso. Yawancin yan fursunan sun dade a kurkuku kuma ba su da lafiya. Ma'aikatar Shari'a ta musu kyautar kuɗi N10,000
Gwamnan jihar Zamfara ya saki fursunoni 31 kuma ya musu kyautar N50,000. An saki fursunonin ne saboda yawan kama yan bindiga. An saki fursunonin domin rage cunkoso.
Hukumar gidajen yarin Najeriya
Samu kari