Fadar shugaban kasa
Shehu Gabam, shugaban jam’iyyar SDP na kasa, ya lissafa mutane biyar da ke rike da gwamnatin shugaba Bola Tinubu. Gabam ya ce idan Tinubu ya gaza su ne sila.
Shugaba Bola Tinubu ya ce tattalin arzikin kasar na kan hanyar farfadowa, ya kuma tabbatar wa ‘yan kasar cewa gwamnatinsa za ta kara yin kokarin biyan bukatunsu.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi tonon sililin gaske game da yuwuwar masu fada aji sun yi babakere a gwamnatinsa. Shugaban kasar ya magantu kan yakin zabensa.
Shugaba Tinubu ya bayyana cewa ya taɓa fita zanga-zanga a ƙasar nan amma ta lumana. Ya ce ba zai lamunci ɓarnatar da dukiya ko rayukan jama'a ba.
Sarkin Musulmi, Sultan Sa'ad Abubakar ya jagoranci sarakunan gargajiya ciki har da Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi domin ganawa da Bola Tinubu a Abuja.
Matasan kasar nan da sauran masu shirin fita zanga-zanga sun kara samun karfin gwiwa daga tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Faduri Oluwadare Joseph.
Shugaban kungiyar gwamnonin APC ta Najeriya kuma gwamnan jihar Imo, Hop Uzodima ya haɗa Bola Tinubu da tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja daga birnin Accra na kasar Ghana, bayan halartar taron koli na tsakiyar shekara karo na 6 na kungiyar Tarayyar Afirka.
Fitaccen lauya daga jihar Kano, Abba Hikima ya shawarci majalisar tarayya da ta tsige shugaban kasa ma damar aka ga ba zai iya magance matsalolin kasar ba.
Fadar shugaban kasa
Samu kari