Fadar shugaban kasa
Shugaba Bola Tinubu ya nada Hon Ojukaye Flag Amachree a matsayin sabon shugaban tsaron makamashi a ofishin mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (ONSA).
Kungiyar SERAP ta kai karar Shugaba Tinubu kan gazawar kamfanin NNPCL na janye karin farashin man fetur da gaza bincikar zargin almundahana a kamfanin.
Tafiye tafiyen da uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Remi Tinubu ta yi zuwa kasashen waje sun lakume kudade masu yawa. Gwamnati ta kashe N700m.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da bai wa jihohi N109bn domin ɗaukar matakin a ya dace wajen magance ambaliyar ruwa da zaizayar ƙasa a Nsjeriya.
A safiyar Talata ne jama'ar Maiduguri a jihar Borno su ka wayi gari da ambaliya mafi muni a shekaru 30, inda ta lalata muhimman wurare, har da makabartu.
Wasu masu fashin baki sun fara hasashen wadanda suke ganin Shugaba Tinubu zai iya yin amfani da su wurin maye gurbin mai magana da yawunsa, Ajuri Ngelale.
Bayanai na ta kara fitowa kan dalilin da ya sanya Ajuri Ngelale ya ajiye aikinsa na mai magana da yawun shugaban kasa Bola Tinubu. Majiyoyi sun ce ya yi kura-kurai.
Wasu rahotanni sun sake bayyana kan dalilin murabus din hadimin Bola Tinubu, Ajuri Ngelale inda ake zargin ana neman dakatar da shi ko kuma sauya masa mukaminsa.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da takardar ajiye aiki da hadiminsa, Ajuri Ngelale ya yi a jiya Asabar inda ya yi masa godiya da kuma fatan alheri.
Fadar shugaban kasa
Samu kari