Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa hukumomin tsaro sun fara zama da jagororin shirya zanga zanga ranar 1 ga watan Oktoba domin shawo kansu su hakura.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa sababbin daraktoci bakwai a hukumar gidan talabijin ta Najeriya (NTA), fadar shugaban ta bayyana sunayensu.
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya shirya korar shugaban ma’aikata, Femi Gbajabiamila tare da maye gurbinsa da tsohon minista, Babatunde Fashola.
Shugaban jam'iyyar APC, Ganduje ya jagoranci gwamnonin APC zuwa fadar shugaban kasa, Bola Tinubu da ke Abuja a yau Alhamis 26 ga watan Satumbar 2024
Tsohon kakakin kwamitin kamfen PDP a 2023, Daniel Bwala ya ce sai dai zato amma babu wanda ya san ainihin waɗanda Tinubu zai kora da waɗanda za su tsaya.
Bayan fadar shugaban kasa ta sanar da shirin Bola Tinubu na korar wasu Ministoci, yan siyasa da dama sun fara kama kafa tun bayan fitar da rahoton a Abuja.
Fadar shugaban kasar ta kawo karshen jita-jitar da ake yadawa inda ta sanar da cewa Shugaba Bola Tinubu zai yiwa majalisar ministocinsa garambawul.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin Mai shari'a Kidirat Kekere-Ekun a matsayin alkalin alƙalai CJN.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na jagorantar taron majalisar zartaswa FEC a fadarsa da ke Abuja yayin da ake raɗe-raɗin yana shirin yin garambawul.
Fadar shugaban kasa
Samu kari