Fadar shugaban kasa
A labarin nan za a ji cewa jamiyyun siyasa sun fara bayyana matakind a suka dauka bayan INEC ta amince kowa ya fara tallan dan takararsa na zaben 2027.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa ya kafa kwamiti mai dauke da mutum 11 wanda zai jagoranci sabon tsarin da za a fitar a lasar nan na shekaru masu zuwa.s
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon shugaban mulkin soja, Janar Ibrahim Babangida, murnar cika shekaru 85, yana yabawa gudunmawarsa ga Najeriya.
Bola Tinubu ya taya Adeleke murnar lashe zaɓen Osun, ya bukace shi da haɗa kan jama’a, yayin da ya yaba wa INEC da jami’an tsaro kan zaɓe mai inganci.
Sunday Dare ya mayar da martani kan rahoton Amurka da ya soki harkokin kudin Najeriya, ya ce rahoton bai tantance gyare gyaren da gwamnatin Tinubu ke yi ba.
Fadar Shugaban Kasa ta sanya karfe 5 na yammacin Alhamis, 13 ga Agusta, 2026, a matsayin wa’adin tura ra’ayoyi kan kudirin kafa ‘yan sandan jihohi.
Mohammed Al-Issa ya gana da Tinubu a Abuja bayan taron JIBWIS da Muslim World League, inda aka amince da Abuja Declaration kan zaman lafiya a Yammacin Afirka.
Za a ji Shugaban Najeriya ya kuma shan suka daga tsohon hadiminsa a Aso Rock. Hakeem Baba-Ahmed ya ce Bola Ahmed Tinubu shi ne shugaban kasa mafi muni.
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya fara hutun sati biyu tare da dukufa wajen karatu, yayin da ya yabi Shugaba Tinubu kan sauye-sauyen tattalin arziki.
Fadar shugaban kasa
Samu kari