Fadar shugaban kasa
Fadar Shugaban Ƙasa ta caccaki Atiku Abubakar kan ikirarinsa cewa Tinubu yana da shekaru 90, yayin da Atiku ya ce yana da hujjar gabatarwa a kotu.
Fadar shugaban kasa ta ce ba ta fahimce wadanne iyakoki Atiku Abubakar ya yi alkawarin budewa idan ya ci zabe ba, ta ce tun 2024 iyakokin kasa suke a bude.
Atiku Abubakar ya yi alkawarin kawo karshen matsalar tsaro a shekara1 idan aka zabe shi shugaban kasa, zai dawo da tallafin fetur da karfafa dangantaka da Nijar
Hukumar ICPC ta ba da shawarar hukunta wasu manyan jami'ai 13 a gwamnatin tarayya saboda gudummuwar da suka bada wajen kafa hukumar bogi a Najeriya.
Wannan labari yana magana ne kan Kwamitin Kamfen din Shugaba Bola Tinubu na Zaben 2027 da jam'iyyar APC ta yi, da kuma rashin sunayen wasu jiga-jigan 'yan siyasa
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gana da gwamnonin APC a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, yayin da jam’iyyar ke ƙara shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027.
Fadar Shugaban Kasa ta zargi Atiku Abubakar da yin siyasa da batun dawo da tallafin man fetur, tana mai cewa ya ba ‘yan Najeriya bayanai masu karo da juna.
Atiku Abubakar ya ce zargin sace dala $16bn wayau ne na ɓoye gaskiya kan kuɗin cire tallafin fetur. Ya ƙalubalanci a bincike shi idan ana da huja.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yabawa Hausawa, yana mai cewa su manyan ginshikai ne wajen hadin kai da ci gaban Najeriya yayin bikin Ranar Hausa ta 2026.
Fadar shugaban kasa
Samu kari