Fadar shugaban kasa
Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi, ya bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta rage hukuncin wasu fursunoni 86 ciki har da Maryam Sanda saboda cancantarsu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sassauta hukuncin kisan da aka yanke waMaryam Sanda, ya dawo da shi hukuncin daurin shekaru 12 a gidan gyaran hali.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bukaci ministoci su rika gayawa shugabannin kasa gaskiya komai dacinta. Ya ce ya kamata su daina kwarzanta su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na ganawa da sababin hafsoshin tsaron Najeriya a fadar gwamnati da ke Abuja, ana sa ran za su tattaunawa batun tsaron kasa.
Fadar shugaban kasa ta yi bayani kan dalilin da ya sa Mai girma Bola Tinubu ya kori hafsoshin tsaro daga kan mukaminsu. Ta ce yana da ikon yin hakan.
Fadar shugaban kasa ta fitar da farashin kayan abinci a Najeriya. Ta ce farashin shinkafa, masara, wake, manja da sauran kayan masarufi sun sauka a kasuwannin kasa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin hafsoshin tsaro da ya nada a fadarsa da ke Abuja, ya bukaci au ba mara da kunya a nauyin da aka dora masu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi gyara a hukumomin tsaron Najeriya, inda ya kori babban hafsan tsaro da wasu shugabanni, ya kuma nada sababbi.
Shugaban hukumar NOA, Lanre Issa-Onilu ya dora alhakin gobarar tankar mai ta Neja kan sakaci da lalacewar dabi’u, yana mai cewa dibar mai laifi ne.
Fadar shugaban kasa
Samu kari