Fadar shugaban kasa
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau murnar cika shekara 70 a duniya, ya tuna gudummuwar da ya bayar.
Fadar shugaban kasa ta karyata wani faifan bidiyo da ya bazu a kafofin sadarwa da ke cewa sojojin Amurka sun isa tsibirin Bonny da ke Jihar Rivers.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da takwaransa na kasar Saliyo, Julius Maada Bio, kuma sun tattaunawa muhimman batutuwa da suka shafi tsaro.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tattauna da mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar a gidan gwamnatin Najeriya da ke Abuja yau Juma'a.
A wata sabuwar bankada, Sanata Ali Ndume ya ce idan mutum yana son ya gana da Shugaba Bola Tinubu, to sai ya biya wasu jami'an fadar shugaban kasa cin hanci.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna damuwa kan rasuwar tsohon NSA, kuma gwamnan Benue-Plateau, Janar Abdullahi Mohammed Adangba a jihar Kwara.
Kanal Mohammed Ma’aji, tsohon mai ba tsohon gwamna Timi Sylva shawara kan tsaro, na cikin wadanda ake zargi da jagorantar yunkurin juyin mulki a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Fadar Shugaban kasa ta bayyana jin dadi a kan yadda Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya aika sako ga Donald Trump bayan barazana ga Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta karyata cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai ziyarci kasar Amurka domin ganawa da mataimakin shugaba Donald Trump ranar Talata.
Fadar shugaban kasa
Samu kari