Fadar shugaban kasa
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya ce yana tsoron karfin siyasar da Peter Obi ke kara samu gabanin zaben 2027, ta ce zai iya zarce Atiku samun kuri'u.
A labarin nan za a ji cewa Gbenga Olawepo-Hashim da ke neman kujerar Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kadan daga cikin shirye-shiryensa da suka hada da karya Dala.
Fadar Shugaban Kasa ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba wajen kafa ‘yan sandan jihohi, yayin da ake sa ran gyaran kundin tsarin mulki zai zo nan kusa.
Rahotanni daga Abuja sun nuna cewa jami'an tsaro sun tsaurara matakan tsaro a kewayen fadar shugaban kasa da ke Abuja gabanin fara zanga-zangar ceto dalibai.
Shugaban jam'iyyar PRP na kasa, Hakeem Baba Ahmed ya nuna damuwa kam yadda matsalar tsaro ke kara yaduwa a fadin kasar nan, ya bukaci Tinubu ya yi murabus.
Dan takarar shugaban kasa a AAC, Omoyele Sowore ya ce zai jagoranci zanga-zanga mai zafi zuwa fadar shugaban kasa a Abuja domin saka gwamnati ceto daliban Oyo.
Hadimin shugaban kasa, Dada Olesegun ya bukaci yan Najeriya su rika bincike da tantance labari, yana mai cewa musanta zargin Tinubu ya sauya addini.
Shugaba Bola Tinubu ya ce wahalar tattalin arziki na raguwa yayin da ya taya Musulmi murnar Babbar Sallah tare da yin magana kan tsaro da gyaran ƙasa.
Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya dauko hanyar cigaba wajen gina kasa bayan nasarar 2023 kuma ba za su bar yan adawa su mayar da kasa baya ba a 2027.
Fadar shugaban kasa
Samu kari