Fadar shugaban kasa
Shugaban kasar Ghana, John Mahama ya yi kuskuren kiran Bola Tinubu da shugaban Ghana lamarin da ya tayar da kura. Lamarin ya jefa mutane a mamaki.
Shugaban kwamitin gyaran haraji na shugaban kasa, Taiwo Oyedele ya ƙara bayani kan kudirin harajin da ake ta cece kuce a jansa, ya ce Legas za ta fi asara.
Daruruwan mutane ne suka yi dafifi domin gaishe da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bayan sallame Sallar Juma'a a babban masallacin jihar Legas.
Shugaba Akufo-Addo na kasar Ghana ya dakatar da jawabinsa na ƙarshe kan yanayin ƙasa don tabbatar da cewa an kula da lafiyar mai tsaronsa wanda ya fadi.
Hadimin shugaban ƙasa, Daniel Bwala ya ce an fara yi wa shugaba Bola Tinubu barazana da zagon ƙasa kan kudirin haraji da ke gaban majalisar dokoki.
Gwamnatin Najeriya ta gayyaci shugaban Nijar Janar Tchiani zuwa teburin tattaunawa kan zargin hada kai da Faransa domin kunna rikici a kasar Nijar.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ki janye kalaman barazana da ya yi ga Bola Tinubu. Ya ce ya gargadi Bola Tinubu ne kan kudirin haraji.
Ma’aikatar ayyuka za ta kashe Naira biliyan 4 kan gina filin saukar jirgin Tinubu da tashar ruwa. Za ta kashe N724bn kan hanyoyi, da N40.6bn kan gine-gine.
Alakar da shugaba Muhammadu Buhari ya shigar da Najeriya da Sin ta dawo danya. Burin gwamnatin tarayya shi ne ganin ta karya tasirin Dala wajen ciniki a kasuwanni
Fadar shugaban kasa
Samu kari