Fadar shugaban kasa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matuƙar alhini bisa rasuwar tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Ibrahim Idris, wanda ya rasu a kasar Birtaniya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike na gaskiya kan mutuwar mutanen da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a Neja.
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙalubalanci Peter Obi kan ikirarinsa na barin Anambra ba tare da bashi ba, ta nemi ya janye daga takarar 2027 idan an tabbatar da akasin haka.
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta yaba wa Maryam Ibrahim Dan’Azumi bisa nasarar da ta samu a Gasar Alƙur’ani ta duniya ta Sarki Abdulaziz karo na 46.
Akwai ministoci da jami'an da suka yi aiki da gwamnatin Muhammadu Buhari da za su kara da Bola Tinubu a 2027 a zaben shugaban kasar nan da za a yi.
Jakadan Najeriya a Mexico mai jiran gado, Reno Omokri ya tabbatar cewa Hukumar FBI ta taɓa gudanar da bincike kan wasu masu alaƙa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Fadar Shugaban Ƙasa ta soki Atiku Abubakar kan tallafin matatun mai, tana cewa tsarin ya gaza a lokacin da yake mataimakin shugaban ƙasa a ƙasar.
An bayyana wani tarihin rayuwar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. A cikin tarihin an bayyana makarantun firamare da sakandare wadanda ya halarta..
Dan takarar shugaban ƙasa na NDC, Peter Obi, ya ce akwai lokutan da yake ganin ba Shugaba Bola Tinubu ba ne ke da cikakken iko kan gwamnatinsa ba.
Fadar shugaban kasa
Samu kari