Hukumar Sojin ruwa
Rundunar ’yan sanda ta karyata rahoton da ya ce an yi yunƙurin kashe jami’in sojan ruwa Lt. Ahmed Yerima, da ya yi cacar baki da ministan Abuja, Nyesom Wike.
Segun Sowunmi ya zargi gwamnatin Tinubu da rashin daukar matakin sa ya dace kan takaddamar da ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi da matashin soja, A. M Yerima.
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor ya nuna takaici kan munanan kalaman da Wike ya fada wa A. M Yerima duk da yana sanye da kakin soja.
A labarin nan, za a ji cewwa ADC ta caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan shiru da ta yi duk da dambarwar Ministanta, Nyesom Wike da A.M Yerima.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan ya shawarci 'yan Najeriya a kan mu'amalarsu da dakarun sojojin kasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa Timi Frank, tsohon mataimakin sakataren yada labaran APC ya shawarci Bola Tinubu a kan tsawatar wa Ministan Abuja, Nyesom Wike.
Lauyan kare hakkin ɗan Adam, Femi Falana (SAN), ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya tilasta wa Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya nemi gafara ga sojan ruwa.
Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike, ya kare kansa kan rigimar da ya yi da wani jami’in sojan ruwa kan filin da tsohon hafsan ruwa ke ikirari ya mallaka.
Wani malamin addinin kiristo, limami a cocin katolika, Rabaran Oluoma ya bayyana cewa matashin sojan da ya yi takaddama da Wike yana da natsuwa da kamala.
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari