Mawakan Najeriya
Rundunar 'yan sanda ta kama wani mutum mai suna Emmanuel Wakili da ake zargi da kashe mawakin gargajiya, John Zuya a Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi.
Gwamnatin Osun ta nada Davido shugaban asusun tallafawa wasanni, domin janyo jari da inganta harkar wasanni, yayin da ake gyaran filin wasa na Osogbo.
Shahararriyar mawakiya a Najeriya, Tiwa Savage ta ce tana iya amincewa ta zama matar aure ta biyu, idan hakan ne zai ba ta damar samun mijin kirki.
Mawaki kuma dan wasan barkwanci a Najeriya, Lawal Nasiru da aka fi sani da Nasboi ya ce shi Musulmi ne kuma Kirista a lokaci guda yadda iyayensa suke.
Mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara da amaryarsa sun gana da Bola Ahmed Tinubu inda suka nuna goyon baya ga shugabancinsa mai adalci a Najeriya.
Bayan jin cewa Rarara ya samu digirin girmamawa daga jami'ar European-American, Legit Hausa ta zakulo mawaƙan Hausa 5 da suka taɓa samun irin wannan karramawa.
Shahararren mawakin Afrobeats, David Adeleke wanda aka fi sani da Davido, ha cire kudi masu kauri ya sayawa matarsa mota ta alfarma. Ya nuna farin ciki sosai.
Jami’ar European-American ta yi martani kan maganganu da ake ta yi bayan rahoton karrama Dauda Kahutu Rarara inda ta ce ba ta da masaniya kan bikin da aka yi.
Digirin girmamawa da jami’ar European-American ta ba mawakin Dauda Kahutu Rarara ya jawo ce-ce-ku-ce, bayan bincike ya gano jami’ar ba ta da lasisi.
Mawakan Najeriya
Samu kari