Hukumar Sojin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa ya sanar da cewa yana sane da martani jama'a kan cewa sojoji na karban albashin N100,000.
Tsohon Janar John Enenche ya bukaci gwamnati ta ƙara mafi ƙarancin albashin sojojin Najeriya zuwa N250,000, yana mai cewa N100,000 bai dace da tsadar rayuwa ba.
Sababbin bayanai sun tona asirin shirin juyin mulki. Har da shirin farmakar Fadar Shugaban Kasa, filayen jirgi da sansanin sojoji da yadda za a raba mukamai.
Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana Private Mohammed Yusuf Amutu a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo bisa zargin sayar wa 'yan ta'adda kayan sojoji.
Dakarun Operation HADIN KAI sun kama wani ɗan Sudan da wasu mutum uku da ake zargi da taimaka wa kungiyar ISWAP, tare da ƙwato kayayyaki a Borno da Yobe.
Rahoto na musamman kan tarihin kafuwar Rundunar Sojin Najeriya daga mutum 18 da aka fara da su a Legas zuwa babbar rundunar soja da ake ji da ita a Afirka.
Daniel Bwala ya yi zargin cewa rikici tsakanin rundunar sojin kasa da ta sama a zamanin Muhammadu Buhari ya hana sojoji samun tallafin jiragen yaki a wasu hare-hare.
A labarin nan, za a ji cewa wata yar shekaru 28 mai juna biyu ta gamu da jami'an tsaro a lokacin da ta dauko kaya niki-niki za ta kai wa Boko Haram.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari