Hukumar Sojin Najeriya
Sanatocin yankin Arewa sun yabawa Tinubu da hukumomin tsaro bayan kubutar da mutanen Woro, tare da kira ga jama'a su ci gaba da ba da sahihan bayanai.
Sojoji sun yabawa Shugaba Tinubu kan karin albashi daga kashi 30 zuwa 80, tare da bukatar gwamnati ta sake duba alawus dinsu domin rage tasirin tsadar rayuwa.
Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar ya bukaci a binciki kisan Kanal Abdussalam Ude, tare da yin Allah-wadai da ƙiyayya ga Musulman Igbo tsiraru.
Rundunar sojin Najeriya ta ayyana shugaban ISWAP, Abu Musa Al-Mangawi Baa Shuwa, da mataimakinsa Muhammad Jidda a matsayin waɗanda ake nema, ta sanya ladar kudi.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ƙarin albashin sojojin Najeriya da ya kai tsakanin kashi 30 zuwa 80 cikin 100, wanda zai fara aiki daga ranar 1 ga Satumba.
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun dakile harin 'yan ta'adda a Zamfara, sun ceto mutane tara da aka sace, yayin da jami'in soja da ɗan sanda suka rasa rayukansu.
Yan sanda, sojoji da masu sa-kai sun dakile harin ‘yan bindiga a Tsafe, sun kashe da dama yayin da wasu suka tsere da raunukan harsashi a Zamfara.
Hedikwatar Tsaro ta ce dakarun Najeriya sun kashe sama da 'yan ta'adda 102, sun ceto mutum 393 da aka sace tare da cafke masu laifi 345 a watan Yuli.
Kanar Mohammed Ma’aji ya bayyana dalilan da suka sa ake zarginsa da shirin juyin mulki, tare da yadda jami'an soja suka yi masa tarko suka kama shi.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari