Hukumar Sojin Najeriya
Tsoffin sojojin Najeriya sun shirya zanga-zanga a Abuja kan rashin karin fansho, yayin da aka jibge jami’an tsaro a Ma’aikatar Tsaro da ke birnin tarayya.
A baya, mun wallafa cewa dakarun sojin Najeriya sun gano cewa akwai sauran yan ta'adda da ke rakabe a kusa da kauyen jihar Sokoto bayan wani hari.
Ibrahim Babangida ya ce babu juyin mulkin soja da ya yi nasara a Najeriya ba tare da tallafin fararen hula ba, tare da bayyana labarin Mamman Vatsa.
Mataimakin Timipre Sylva ya yi watsi da rahotannin zargin juyin mulki, yana bukatar kafafen yada labarai su bambanta zargi da tabbatacciyar hujja.
An kashe direban motar Dangote da wata mata a jihar Benue, yayin da sojojin Operation WHIRL STROKE suka fara farautar masu hannu a harin da aka kai.
Rundunar Sojojin Najeriya sun ceto akalla mutane 23, sun hallaka ’yan ta’adda 19, tare da kwato makamai a wasu samame da suka gudanar a sassan ƙasar.
Rundunar Sojoji sun dakile harin mayakan Berom kan al’ummomin Fulani a Mangu, Plateau, bayan arangama da mayakan da suka tsere zuwa Jos ta Gabas.
Sojojin Najeriya da ‘yan sanda sun yi artabu da sama da 100 da ake zargin ‘yan bindiga ne a kan iyakar Zamfara da Kebbi yayin da ake ci gaba da farmaki
Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari