Hukumar Sojin Najeriya
Gwamnatin Gombe ta tabbatar da mutuwar Ibrahim Nazifi mai neman aiki soja, yayin atisaye a Zaria a Kaduna ta mika ta’aziyyar Allah ya gafarta masa.
Harin bam na Boko Haram ya jawo asarar sojoji biyar a jihar Borno, yayin da sojojin ke ci gaba da farmakin kakkabe 'yan ta'adda a Arewa maso Gabas.
Wasu 'yan bindiga 80 a Akpabuyo, Cross River sun ajiye makamansu tare da rungumar shirin sulhu da gwamnatin jihar, suna kawo babban ci gaba a yakin da ta'addanci.
Waau miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kasuwar Daji da ke yankin karamar hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara, sun yi awon gaba da shanu fiye da 500.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi zai fuskanci kalubale game da ra'ayinsa na goyon bayan 'yan ta'adda saboda illarsa ga kasa.
Rahotanni sun nuna cewa kasurgumin dan bindigar nan, Bello Turji ya tura sakon barazana ga mazauna Tidibale, lamarin da ya sa suka fara guduwa a Sakkwato.
Rahotannin sirri sun bayyana cewa ana zargin ISWAO ta cefano manyan makaman yaki ciki har da jirage marasa matuka, an nemi sojoji su tashi tsaye.
Wasu yan bindiga sun hallaka mutum 2 tare da sace wasu da dama a harin da suka kai kan yan gidan biki a yankin karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina.
Dakarun Operation Hadin Kai sun kashe ’yan ta’adda 8, wasu 11 sun miƙa wuya a Borno; an kama takin urea 12 da ake amfani da shi wajen yin bam a Janairu, 2026.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari