
Hukumar Sojin Najeriya







Wasu yan bindiga sun kai hari kauyen Bureh a yankin karamar hukumar Mangu jihar Filato, sun yi ajalin wani ɗan siyasa da ya taba neman kujera a baya da ɗansa.

Hukumar jami'ar jihar Filato ta tabbatar da labarin harin da 'yan bindiga suka kaai gidan kwanan ɗalibai mata a jami'ar jihar Filato, amma ba su samu nasara ba.

Wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon da gaba 'ya'ya da jikokin Sarkin Kagarko da ke kudancin jihar Kaduna, Alhaji Sa’ad Abubakar, sun shiga wasu kauyuka daban.

Hukumar sojin Najeriya ta gargaɗi yan siyasa da masu ruwa da tsaki, waɗanda tace dasu ake kulle-kullen kawo cikas ranar bikin rantsar da zababben shugaban kasa.

Gwarazan jami'an hukumar sojin Najeriya sun samu nasarar kubutar biyu daga cikin ma'aikatan ƙungiyar NGO uku da yan ta'adda suka yi garkuwa da su a jihar Borno.

Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar ƙara ceto ɗaya daga cikin daliban Sakandiren Chibok, waɗanda Boko Haram ta sace shekaru 9 da suka gabata a jihar Borno.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari