NLC
Kungiyar kwadago TUC ta bayyana cewa ba ta da shirin shiga zanga zangar tsadar rayuwa da ake shirin yi a faɗin Najeriya saboda babu wanda ya sanar da ita.
Kungiyar 'yan kasuwa ta kasa (TUC) ta bayyana cewa ba ta kira kowa ya fito zanga-zanga ba, amma dokar kasa ta bawa kowa damar ya fito ya yi zanga-zangar lumana.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta fito ta musanta rahotannin da ke cewa ta janye daga zanga-zangar da ake shirin gudanarwa a fadin kasar nan kan halin kunci.
Bayan amincewa da N70,000 a makon jiya, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudirin sabon mafi ƙarancin albashi a majalisar wakilan tarayya.
Kungiyar Kwadago a Najeriya ta yi magana kan shirin zanga-zanga da ake yi a kasar inda ta ba Shugaba Bola Tinubu shawarar yadda zai dakile shirin.
Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya gayyaci shugabannin matasan da ke shirin yin zanga-zanga a fadin kasar.
Bayan kungiyar kwadago da gwamnatin tarayya sun amince da karin mafi karancin albashi zuwa N70,000, Legit ta bayyana kalubale da ke kan ma'aikata da yan kwadago.
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa Bola Tinubu ya yiwa ƴan kwadago alkawarin kai kudirin sabon mafi ƙarancin albashi gaban majalisa ranar Talata.
NLC ta bayyana dalilin da ya sa kungiyoyin kwadago suka ki amincewa da tayin Shugaba Bola Tinubu na biyan N250,000 a matsayin mafi karancin albashi.
NLC
Samu kari