NLC
Yan Najeriya sun bayyana takaicin yadda ake kara samun karancin takardun kudi a kasar. Wannan ta sa kungiyar NLC ta nemi daukin shugaban kasa, Bola Tinubu.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya janye kansa daga yarjejejniyar da suka yi da kungiyar NLC kan albashi inda ya ce sai ya gama tantance ma'aikata.
Ma'aikatan Ebonyi za su dara. Gwamnansu, Francis Nwifuru zai gwangwajesu. Za a ba kowane ma'aikaci kyautar N150,000 don shagalin bikin kirismimeti.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce jira ya kare domin ma'aikata za su fara ganin sabon mafi ƙarancin albashi na N70,500 a karshen watan Disamba.
Gwamnatin jihar Bayesa ta amince za ta fara biyan ma'aikatan kananak hukumomi abashi mafi ƙaranci na N80,000 bayan tattaunawa da masu ruwa da tsaki.
Kungiyoyi sun bayyana rashin jin dadin hukuncin mahukunta. Hukumomi a FCT sun nemi a fara biyan albashin 2025.NULGE ta ce za ta ci gaba da yajin aikin da ta ke yi.
Ma'aikata a jihar Kebbi sun samu karin albashi, an samu sabani tsakanin NLC da PDP kan aiwatar da karin albashin ma'aikata a jihar da aka kawo kwanan nan.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Muhammad Bago ya raba tallafin miliyoyi domin bunkasa sana'o'i. Bago ya raba N250m a karamar hukumar Kontagora ga mata.
Yan kwadago sun fasa shiga yajin aikin da suka yi niyya bayan Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya amince da N80,000 a sabon mafi ƙarancin albashi.
NLC
Samu kari