Labaran tattalin arzikin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta fadi dalilan da suka sanya kasar fuskantar matsalar wutar lantarki. Ministan makamashi, Bayo Adelabu ya ba da hakuri ga 'yan kasa.
Bola Tinubu ya tabbatar da rabon shinkafa ta “Renewed Hope” ga al'umma a Arewa, amma lamarin jawo zarge-zarge kan bambancin da ake nuna wa tsakanin Kudu da Aewa.
Hukumar kula da abinci ta duniya ta yi gargadin cewa mutane miliyan 10.4 a Yammaci da Tsakiyar Afirka na iya fuskantar yunwa kan rikicin Iran da Isra’ila da Amurka.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi umarni da a rabaw.a 'yan Najeriya shinkafa a fadin kasar nan saboda Ramadan da azumin Kiristoci a sassan Najeriya.
Sanata Jimoh Ibrahim ya ce rikicin Gabas ta Tsakiya na iya zama dama ga Najeriya saboda karin kudin man fetur zai iya karfafa naira tare da rage karbar bashi
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta iya gyara manufofin tattalin arziki idan rikicin Gabas ta Tsakiya ya tsananta, domin kare tattalin arzikin Najeriya
Wani rahoto da Bloomberg ta fitar ya nuna cewa kasashen Afirka uku za su samu karin kudin shiga sakamakon yakin da ya barke tsakanin Amurka da Iran.
Farashin siminti ya koma ₦11,000 a Najeriya. Masu gine-gine a Abuja, Kogi da Legas na kukan tsadar kayan yayin da aka ji farashin BUA, Dangote, Lafarge.
Farfesa Usman Shuaib da Imam Fuhad Adeyemi sun bukaci a cire Zakka daga tsarin haraji a sabuwar dokar haraji ta 2025 don tabbatar da adalci ga al'ummar Musulmi.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari