Labaran tattalin arzikin Najeriya
Alhaji Aliko Dangote ya zama dan Afrika na farko da ya mallaki Dala biliyan 30 a tarihi. Kudin ya haura Naira tiriliyan 40 a duniya. Dangote kara matsayi a duniya.
Fadar shugaban kasa ta fitar da farashin kayan abinci a Najeriya. Ta ce farashin shinkafa, masara, wake, manja da sauran kayan masarufi sun sauka a kasuwannin kasa.
Farashin amfanin gona ya ruguzo a birnin tarayya Abuja. An samu sauki a kasuwannin Abaji, Gwagwalada. Farashin masara, wake, dawa, gero, gari sun sauka sosai.
Gwamnatin Jihar Lagos ta rushe kasuwar Costain da ke jihar, inda ta kori ‘yan kasuwa da dama tare da lalata kadarori masu darajar miliyoyin naira.
Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa zai sayar da hannun jarin matatar shi na kashi 10 zuwa 15 a shekara mai zuwa. Ya bayyana cewa zai fadada matatar.
Farashin gas ɗin girki ya sauka daga N2,000 zuwa N1,300/kg, yayin da gwamnati ke sa ido kan masu boye kaya da dillalai don ganin farashin ya daidaita a kasuwa.
Bankin Duniya ya ce yawan jama’ar Najeriya na iya ƙaruwa da mutum miliyan 130 nan da 2050, abin da zai iya zama barazana ko dama ga ci gaban mutane.
Karamin ministan noma, Sanata Aliyu Sabi Abdullahi ya bayyyana dalilan saukar farashin abinci a Najeriya. Sabi ya ce masu boye abinci sun firgita suka fito da shi.
Ministan kudin Najeriya, Wale Edun ya bayyana a wani taron baje koli a London duk da cewa ya gaza zuwa Amurka taron IMF na shekara shekara na shekarar 2025.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari