Hukumar NDLEA
Tukur Buratai ya bukaci ’yan Najeriya su yi watsi da tsoma bakin ƙasashen waje kan tsoffin zarge-zargen da suka shafi Shugaba Bola Tinubu na safarar kwaya.
Shugaban NDLEA, Buba Marwa, ya ce kayan aikin binciken sinadarai da Amurka ta samar sun taimaka wajen gano sinadarin da ake amfani da shi wajen samar da fentanyl.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci karin lokaci a kotun Amurka kan sakin bayanan binciken zarge-zargen fataucin miyagun kwayoyi.
An kama tsohon shugaban ƙaramar hukumar Rogo ta Kano kan zargin sayar da allurar fentanyl ga matasa, yayin da kwamitin ya ce ya tattara hujjoji kan lamarin.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta tarbi manyan baki a jihar Kano domin nemo hanyar warware matsalolin shaye-shaye a Arewa.
Tsohuwar jaruma, Mansurah Isah ta bayyana yadda gwajin kwayoyi ya ba ta damar samun tayin aiki, tare da gargadin matasa kan illar amfani da miyagun kwayoyi.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya bayyana cewa 80% na matsalar tsaron da ake fama da ita tana da alaka da shan miyagun kwayoyi mussmman a wurin matasa.
Hukumar NDLEA ta kai samame wani kogo da ake safarar miyagun kwayoyi a Kano a karamar hukumar Rimin Kebe. An kama manyan dilolin kwaya mutum 19 a samamen.
NDLEA ta damke Fasto Afolabi Hodonu da matarsa bayan sun gano kilo 11 na tabar wiwi a cikin motarsu a lokacin da suke duba shingen bincike a Legas.
Hukumar NDLEA
Samu kari