Gasar kwallo
Dan wasan gaba na Super Eagles Ademola Lookman ya samu kuri’u daga kasashe 17 inda ya zo na 14 a neman lashe kambun Ballon d’Or na 2024 da maki 82.
Kungiyar kwallon kafar Manchester United nada sabon koci, Ruben Amorin. Man United ta kashe £9.25m wajen sayen sabon kocin wanda ya fito daga Sporting.
Matashin ɗan wasan Barcelona, Lamine Yamal ya zama lamba ɗaya a jerin matasna ƴan kwallon da ba su haura shekara 21 ba a duniya, an ba shi kyauta a Faris.
Hukumar CAF ta ba Najeriya maki uku da kwallaye uku yayin da ta ci kasar Libiya tarar dala 50,000 bayan wulakanta 'yan wasan Super Eagles a shirin gasar AFCON.
Za a ji yadda aka yaudari Barcelona, aka damfare ta €1m wajen sayen Lewandowski. Yayin da ake kokarin sayo Robert Lewandowski daga Jamus, an yaudari Barcelona.
Erik ten Hag ya jaddada cewa an hukunta Manchester United saboda kura-kurai da suka yi a wasanta da Liverpool, amma hakan ba zai sanya guiwarsu ta yi sanyi ba.
Bayan da hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta nada Bruno Labbadia a matsayin kocin Super Eagles, Legit Hausa ta tattaro wasu muhimman bayanai game da sabon kocin.
An kawo jerin wasu bubuwan kunya da suka faru da tawagar 'yan Wasan Najeriya. Tun a wajen rajista aka fara samun matsala da 'yan wasan Najeriya a Olympics.
Allah ya yi wa tsohon shugaban hukumar kwallon kafar Afirka (CAF) Issa Hayatou rasuwa. An ce ya rasu bayan fama da rashin lafiya yayin da zai cika shekara 78.
Gasar kwallo
Samu kari