Hukumar Sojin Saman Najeriya
Jirgin yaki marar matuƙi na Rundunar Sojojin Saman ya faɗi a dajin Zangata da ke karamar hukumar Kontagora da ke Jihar Niger, bayan rasa sadarwa.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta ƙaddamar da hare-haren sama masu ƙarfi a Zamfara, lamarin da ya tarwatsa manyan sansanonin ‘yan bindiga.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan maboyar 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun kashe tsageru masu yawa tare da lalata sansanin 'yan bindiga.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta biya diyya ga iyalan fararen hula 13 da suka mutu sakamakon harin sama da aka kai bisa kuskure a jihar Sokoto.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar ya ziyarci Ibrahim Traore na kasar Burkina Faso. An saki sojojin saman Najeriya 11 da aka rike a kasar da jirginsu.
A labarin nan, za a ji cewa wasu manyan sojoji a Najeriya sun sa baki a kan yunkurin da aka dauko na kara wa dogarin Shugaban Kasa Bola Tinubu girma.
Harin jiragen saman NAF a Kukawa, jihar Borno, ya hallaka fararen hula ciki har da masunta da direbobi, yayin da ake binciken sahihancin bayanan sirri.
Kasar Najeriya na shirin karɓar jiragen yaƙi M-346 guda 24 daga ƙasar Italiya, bayan yarjejeniya da kamfanin tsaro na Leonardo domin yaki da ta'addanci.
Gwamnatin kasar Burkina Faso karkashin Ibrahim Traore ta cigaba da rike sojojin Najeriya. Sojojin sun bukaci a sako su su dawo gida ba su son yin Kirsimeti a kasar.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari