Hukumar Sojin Saman Najeriya
Rundunar sojin saman Najeriya ta kashe yan ta’adda fiye da 40 a Borno; Air Marshal Sunday Aneke ya tabbatar da nasarar hare-haren Azir da Musarram.
Kasar Amurka ta shigo da kayan aiki na sojoji ga dakarun Najeriya. An shigo da kayan aikin ne kwanaki kadan bayan kawo hari kan 'yan tadda a Sokoto.
Dakarun sojojin sama na Najeriya sun samu nasarar ragargazar 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun yi ruwan bama-bamai a maboyar 'yan ta'addan.
Rundunar sojin saman Najeriya ta sanar da cewa tana dab da karbar jiragen yaki 12 daga wani kamfanin kera makamai daga Amurka domin yaki da 'yan ta'adda.
Sojoji sun hallaka 'yan bindiga 23 ta hanyar harin sama a jihar Katsina bayan sun tsere daga Kano; an lalata makamai da babura yayin da aka dawo da zaman lafiya yau.
Jirgin yaki marar matuƙi na Rundunar Sojojin Saman ya faɗi a dajin Zangata da ke karamar hukumar Kontagora da ke Jihar Niger, bayan rasa sadarwa.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta ƙaddamar da hare-haren sama masu ƙarfi a Zamfara, lamarin da ya tarwatsa manyan sansanonin ‘yan bindiga.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan maboyar 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun kashe tsageru masu yawa tare da lalata sansanin 'yan bindiga.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta biya diyya ga iyalan fararen hula 13 da suka mutu sakamakon harin sama da aka kai bisa kuskure a jihar Sokoto.
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari