Hukumar Jin dadin yan sanda
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna na ziyarci yankin da 'yan ta'adda suka kai wa hari, tare da alkawarin ceto su daga hannun miyagu.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu gagarumar nasara wajen kama mutane uku da ake zargi da kashe Fatima Abubakar da yaranta shida a Chiranchi.
Rikicin mai gida da yaron shago a Gombe ya jawo kisa bayan zargin sata, marigayin ya rasu makonni bayan aurensa da ya yi a watan Disambar 2025 da ta gabata.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sanda a Kano ta samu nasarar kama wasu kaya da suka hada da bama-bamai, abin tashin bam da miyagun kwayoyi.
Rundunar 'yan sandan jihar Edo ta dawo da zaman lafiya bayan wasu masu zanga-zanga kan tsaro sun farmaki Hausa da gidan sarki a Ekpoma a jihar Edo.
Mataimakin kwamishinan 'yan sanda, ACP Ogbon-Inu Taiwo Popoola, ya rasu yayin aiki a Ebonyi bayan ya yanke jiki ya fadi ana tsakiyar taro a ofishin kwamishina.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Sokoto ta sanar da rasuwar mataimakin kwamishina mai kula da ayyuka, DCP Kabiru Audu wanda ya bar duniya bayan jinya mai tsawo.
A ranar 15 ga watan Disamba, 2025 za a bude shafin daukar sababbin yan sanda bayan umarnin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, za a dauki mutum 50,000.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce za a kama duk wani jami’in dan sanda da aka gano yana ba babban mutum kariya, bisa umarnin sufetan 'yan sanda, Egbetokun.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari