Hukumar yan sandan NAjeriya
Dokar 'yan sandan jihohi da aka kafa a Najeriya ta kawo sauye-sauye guda 10. Dokar ta kawo sauyi a kan harkokin 'yan sanda da kundin tsarin mulkin Najeriya.
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa har yanzu doka ba ta ayyana kungiyar Sai Malam a matsayin kungiyar ta'addanci ba, ta kaddamar da bincike.
Babbar kotun babban birnin tarayya ta bayar da umarnin kama wata jami’ar ‘yan sanda, Edith Erhunwuse, saboda kin bayyana a gabanta a shari'ar N300m.
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike kan bidiyon da ya nuna wani jami’inta yana shan abin da ake zargin giya ce da neman kudi yayin aikin bincike a kan hanya.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya ce ya yi kokari a a bayyane da a sirrinace wajen ganin an kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya. Ya ce ya yi maraba da dokar.
Rundunar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa yan bijilanti ne a bidiyon da ake yadawa na wasu mutane na wucewa kusa da jami'an a kan babura a jihar Katsina.
Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari