Hukumar yan sandan NAjeriya
Dokar 'yan sandan jihohi ta tanadi iyakoki da aka sanya wa gwamnoni domin hana su amfani da 'yan sandan jihohi domin cimma manufar siyasa ko wata manufa.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai wasu sababbin hare-hare a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kashe wani babban limami tare da wasu mutane a hare-haren.
Wani rikicin kabilanci ya barke a jihar Niger wanda ya jawo asarar rayuka. Rikicin ya jawo an cinnawa wasu mutane wuta wanda hakan ya jawo asarar rayukansu.
Rundunar yan sanda ta bayyana cewa ta tura dakaru zuwa yankin bayan samun labarin kashe almajirai da garkuwa da wasu yan gida daya a jihar Bauchi.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a cibiyar NIPSS da ke jihar Plateau. Jami'an tsaro sun fito an yi gumurzu wanda ya kai ga dakile harin.
Gwamnatin jihar Kebbi ta karyata labarin fa ke yadawa cewa an samu ɓullar wata sabuwar kungiyar yan ta'adda a jihar, ta ce wasu matasa ne yan damfarar intanet.
‘Yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan sanda biyu tare da raunata wani a Rivers a wani shingen bincike, yayin da rundunar ta fara bincike don kamo maharan.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta yi kasa a gwiwa a kan batun Malama UmmulKhairi ba.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana cewa an kama wata mata, Sadiya Lwal bisa zargin yunkurin kashe mijinta da wuka yana cikin barci a gida.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari