Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta cafke mutum shida da take zargi da hannu a kisan gillan da aka yi wa wass bayin Allah matafiya a kusa da Mafaban Jos.
Wani ɗan sanda ya mutu, fararen hula uku suka ji rauni bayan harin wasu mahara a Gembu, yayin da karamar hukuma ta sanya dokar hana fita ta dare.
Kungiyar Arewa Youth Merger Group (YMG) ta samu nasarar sulhunta kungiyoyin yan daba da ke gaba da juna da taimakon hukumomin tsaro da gwamnatin Kano.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama motoci 81 masu lambar rajista da aka rufe ko lalata, tare da yin gargadin gurfanar da masu su a gaban kotu.
Tawagar shugabannin kiristocin Arewa sun kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayiya Malama Ummulkhiri Usman Aliyu, wacce aka kashe a Marban Jos, Kaduna.
Wasu mutane da ake zargin 'yan daban siyasa ne sun hallaka wani malamin Islamiyya a jihar Bauchi. Sun kashe mutumin ne bayan takaddama ta barke tsakaninsu.
An tabbatar da cewa wasu mahara da ba a san ko su waye ba sun kai hari Okele-Ejule a ƙaramar hukumar Ofu ta Kogi, inda ake fargabar sun kashe akalla mutum bakwai.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Gombe sun samu nasarar cafke wasu mambobin kungiyar 'yan fashi da makami. Miyagun sun bada bayanai bayan shiga hannu.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a wasu kauyukan jihar Sokoto. Hare-haren sun jawo mutane da dama sun tsere daga gidajensu don samun tsira.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari