Hukumar yan sandan NAjeriya
’Yan sandan Kano sun ceto mutum uku da aka yi garkuwa da su a Kano da Kaduna, yayin da CP Bakori ya jaddada cewa ba za a bari masu laifi su samu mafaka ba.
A 'yan kwanakin nan, an samu karuwar cece-kuce a Jihar Kano a kan batutuwa uku da su ka bata wa jama'a da dama rai, daga cikinsu, har yanzu ana batun Malam Triumph.
Jami'an tsaro na hukumar shige da fice ta kasa (NIS), sun samu nasarar cafke wani matashi kan zargin sato motar asibiti daga Jamhuriyar Nijar makwabtaka.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin akwai hannunsu kan kisan da aka yi wata 'yar jarida a birnin tarayya Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa wani 'dan jarida a Kano, Mr. Alkazim Kabir ya shiga komar hukumar ICPC kan zargin damfarar jama'a da sunan 'yan siyasa.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun sace mutanen ne yayin wani hari karamar hukumar Bukkuyum.
‘Yan bindiga sun sace Ladi Abel, matar jami’in NIS, a hanyar Badagry–Mile 2, sun nemi kudin fansa N7m, daga baya suka hakura a N3m; ’yan sanda sun fara bincike.
Mazauna Banki a Borno sun bayyana yadda Baturen 'yan sandan yankin ya tattara kawunan jama'a da 'yan sanda a lokacin da mayakan Boko Haram su ka kai hari.
Rundunar Yan Sandana Jihar Bauchi ta fara gudanar da bincike domin gano abin da ya yi ajalin wata matashiyar budurwa yar shekara 24, Fatima Salihu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari