Hukumar yan sandan NAjeriya
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nuna goyon bayansa kan zanga-znaahr da matasa ke shirin fara gudanarwa a fadin kasar nan daga ranar 1 ba watan Agusta.
Yayin da ya rage kasa da awanni 24 a fara gudanar da zanga Zanga a fadin kasar nan, gwamnatin jihar Yobe ta zauna da shugabannin hukumomin tsaro.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yiwa jami'an rundunar tsaron jihar Sokoto kwanton bauna. 'Yan bindigan sun hallaka mutum biyar tare da wasu manoma.
Bayan tattaunawa tsakanin jagororin zanga zanga da rundunar yan sanda ta kasa kan tsarin fita kan tituna a ranar Talata, an yi baram baram a tsakaninsu.
Jagororin zanga zanga a Najeriya wanda suka hada da Femi Falana, Ebun-Olu Adegboruwa da Inibehe Effiong sun mika bayanansu ga yan sanda kuma sun tattuana.
Rahotanni sun nuna cewa ana ci gaba da shirye-shiryen fara gudanar da zanga-zanga a fadin Najeriya. An bayyana jerin wuraren da za a gudanar da ita.
'Yan sanda sun samu nasarar cafke wata matar aure da ake zargin ta kashe mijinta bayan sun samu hatsaniya kuma ta yi kokarin guduwa da kayansa bayan kone gawarsa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da wata tsohuwar kwamishiniya a jihar Delta. 'Yan bindiga sun kutsa har cikin coci sannan suka tafka wannan ta'asar.
'Yan sanda a jihar Bauchi sun yi caraf da hadimin Sanata Ali Ndume da wasu magoya bayansa mutum biyu. Sun cafke su ne bayan sun yi yunkurin yin gangami.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari