Hukumar yan sandan NAjeriya
A labarin nan, za a ji yadda matan Ladanin Kano suka shiga mawuyacin hali bayan sun ga gawar Mai gidansu da aka kashe a bakin Masallaci da Asubahi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani matashi, Laminde Boka ya hallaka mutane ukuda ke jiran lokacin fara salla da Asubahi a wani masallaci a birnin Abuja.
’Yan sandan Delta sun kama mutane 627 tare da kwato makamai 144 a shekara guda, ciki har da AK-47, tare da kama masu kisan tsohuwar alkaliyar Najeriya.
Rundunar sojojin kaa da hadin guiwar sojojin sama da yan sanda sun ceto uku daga cikin mutane biyar da yan bindiga suka sace a yankin Gwarzo, Kano.
An kashe wata mai juna biyu da ɗanta a Sheka Sabuwar Gandu, jihar Kano, bayan wasu da ba a san ko su waye ba sun shiga gidanta, lamarin da ya jefa al’umma a firgici.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Sokoto ta sanar da rasuwar mataimakin kwamishina mai kula da ayyuka, DCP Kabiru Audu wanda ya bar duniya bayan jinya mai tsawo.
Wani matashi mai shekaru 25, Adamu Abdullahi, ya rasa ransa bayan jama’a sun yi masa duka a karamar hukumar Suleja, jihar Niger, kan zargin kashe mahaifiyarsa.
A labarin nan, za a ji cewa DCP Abba Kyari da yan uwansa za su san makomarsu a kan tuhumar da EFCC ta shigar a gaban kotu game da wadansu kadarori.
A ranar 15 ga watan Disamba, 2025 za a bude shafin daukar sababbin yan sanda bayan umarnin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, za a dauki mutum 50,000.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari