Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani matashi ɗan Ghana, Edward, ya bar aikin dan sanda ya koma Birtaniya, yana fuskantar ƙalubale a rayuwa da tsadar haya, yana ba da shawara ga matasa.
Alhaji Hassan Umaru ya kashe Sukari Abdul a Yobe saboda zargin neman matarsa; rundunar 'yan sanda ta kama shi tare da addar da ya yi kisan da ita.
Mutanen unguwar Dorayi Karshen Waya sun kama wani barawon waya da ya caja wa wata mata wuka, sun banka masa wuta tun kafin karisowar yan sanda a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna Rijiyar Lemo da ke Layin Azman a Kano sun gamu da firgici a yammacin ranar Juma'a, 30 ga watan Janairu bayan fashewar wani abu.
Rahotanni sun nuna cewa yan sanda sun kama wani limamim masallacin Juma'ada mutane uku bisa zargin kisan wani mai fenti bayan ya je sallar da asuba.
A labarin nan, za a ji cewa wata mata da miji sun shiga hannun yan sanda bayan an kama su suna daukar kudin fansar da suka nema daga 'yan uwan da abokansu.
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wasu masu safarar makamai ga jagoran 'uan bindiga. Jami'an tsaron sun cafke mutanen ne lokacin da suke kokarin karbo makamai.
Majalisar Wakilai ta nemi a yi amfani da jiragen yaƙi domin fatattakar ƴan bindigar da suka kashe mutane 6 tare da sace 20 a Akko, Jihar Gombe a Janairu 2026.
'Yan sandan Zamfara sun kama Mustapha Mohammad da abubuwan fashewa 954 a motarsa; ana zargin na 'yan bindiga ne domin kera bama-bamai a ranar 27 ga Janairu, 2026.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari