Hukumar yan sandan NAjeriya
Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya umarci hukumomin tsaro su tsananta farautar masu hannu a harin Ratatis wanda ya janyo mummunan asarar rayuka.
Rahotannin da ke shigowa yanzu haka sun nuna cewa babban sufetan yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya yi murabus daga kujerarsa ranar Litinin.
A labarin nan, NNPP ta bayyana takaici game da yadda ta ce ana hada baki da wasu yan APC wajen kama yayanta duk da wahalar da suka yi wa gwamnatin jihar Kano.
Tun kafin karfe 5:00 na yamma ‘yan ta’adda suka kutso kauyukan Woro da Nuku suna kai hari har 2:00 na dare. Wani ‘dan asalin Woro ya shaida mana abin da ya faru
An samu rashi na daya daga cikin manyan jami'an rundunar 'yan sanda a Najeriya. Mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Abubakar Balteh, ya yi bankwana da duniya.
'Yan sandan Gombe sun sassauta dokar tuka babura zuwa 11:00 na dare domin Ramadan 2026. CP Umar Chuso ya ce an tsaurara tsaro don kare masu ibada.
A labarin nan, za a ji cewa an samu rahoton hukumar tsaron DSS ta fara shirin gayyatar wasu da ake zargi suna da masaniya a kan bacewar dan gwagwarmaya, Dadiyata.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya umarci binciken rikicin taron APC na mazabu wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum biyu da jikkatar wasu uku.
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Kaduna ta samu nasarar hallaka yan bindiga da dama tare da kama wasu mamyan jagorori 17 a kananan hukumomi hudu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari