Hukumar yan sandan NAjeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake tabo batun janye 'yan sanda daga gadin manya. Shugaba Tinubu ya nuna cewa ba gudu ba ja da baya kan umarnin da ya bayar.
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Arewa, Abdul Ningi, ya koka kan janye masa jami'an 'yan sanda da aka yi. Ya nuna cewa umarnin ya kamata ya shafi kowa.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Adamawa tabbatar da kara tura karin jami'anta zuwa Lamurde inda aka samu tashin hankalin kabilanci.
Wata kotun jiha a Plateau ta yanke wa jami'in dan sanda, Ruya Auta hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan an kama shi da laifin kashe ɗalibin UNIJOS, Rinji Bala.
Shugaban karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sakkwato, Alhaji Ayuba Hashimu ya karyata labarin da ake yadawa cewa yan bindiga sun kashe mutane a masallaci.
Tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafen jama'a ta jihar Kano (PCACC), Muhuyi Magaji, ya bayyana dalilin da ya sa 'yan sanda suka kama shi.
Tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ya kubuta daga hannun yan sanda bayan kama shi ranar Juma'a a ofishinsa da ke Kano.
Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwarta matuka kan yadda 'yan sanda suka cafke tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado jiya.
Dakarun 'yan sanda dauke da manyan makamai sun kama tsohon shugaban hukumar PCACC ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado a ofishinsa yau Juma'a.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari