Hukumar Kwastam
A labarin nan, za a ji cewa hukumar Kwastam ta kasa ta bayyana cewa daruruwan mutane ne su ka nemi guraben aiki tun bayan sun tallata neman aiki a 2024.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya yi jimamin rasuwar tsohon shugaban hukumar Kwastam, Ahmed Aliyu inda ya yi masa addu'ar samun rahama.
Gwamnatin tarayya ta tara N21.22tn a cikin watanni shida na 2025 daga hukumomi biyar, ta cika kashi 58% na kasafin kuɗi, wanda zai sa ta iya zarce burinta.
Hukumar kwastam ta sanar shirin yin gwanjon man fetur mai tarin yawa da ta kama a Adamawa da Taraba a kan N10,000 duk lita 25. Litar mai a kan N400.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan kishin kasa, Dr. Bolaji Akinyemi ya shigar da 'kara a gaban kotun tarayya kan tsawaita wa'adin shugaban hukumar kwastam.
Za a ji yadda hukumar Kwastam ta Seme ta kama mota dauke da kayan hada bam, kudin waje, wiwi, da shinkafa, tare da kama wanda ake zargi da laifin.
'Yan ta'addan kungiyar Lakurawa sun kai harin ta'addanci kan jami'an tsaro na hukumar hana fasa kwauri ta kasa. Sun hallaka mutum uku a yayin harin.
Hukumar Kwastam ta kama dala $1.1m da Riyal 135,900 a Kano, a cikin wani fatikin dabino. Kotu ta ba da umarnin a kwace kudaden tare da mika su ga gwamnati.
Jami'an hukumar kwastam ta Najeriya sun yi nasarar cafke mugayen makamai da suka kunshi bindigogi da alburusai ana shirin watsa cikin ƙasa a Legas.
Hukumar Kwastam
Samu kari