Kasafin Kudi
Majalisar dokokin jihar Kano karkashin jagorancin Rt. Hon. Ismail Falgore ta amince da kasafin kudin 2026, bayan ta yi karin sama da Naira biliyan 100.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2026. Uba Sani ya kafa tarihi inda ya ware kudade masu kauri ga mazabun jihar.
Kasafin kudin 2026 na Naira tiriliyan 58.47 wanda Shugaba Tinubu ya gabatar ya tsallake karatu na biyu a majalisar dattawa bayan doguwar muhawara.
Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin cewa babu sassauci ga ’yan ta’adda, ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane, yana gabatar da kasafin kuɗin 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin 2026, inda aka ba wa wasu bangarori muhimmanci sama da wasu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2026, wanda zai lakume sama da Naira tiriliyan 58.18 a gaban Majalisar Tarayya a Abuja.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci gwamnonin jihohi 36 a Najeriya su bai wa kananan hukumomi kudinsu kai tsaye, domin bin hukuncin Kotun Koli kan ‘yancinsu.
Dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki, ya yi zargin cewa an sauya wasu sassa na dokokin haraji bayan Majalisa ta amince da su.
Shugaban karamar hukumar Coker-Aguda, Azeez Ogidan, ya gabatar da kasafin kudin 2026 na sama da N11bn domin bunkasa lafiya, ilimi, tituna da jin dadin al’umma.
Kasafin Kudi
Samu kari