Kasafin Kudi
Gwamnonin jihohin Lagos, Abia, Ogun, Enugu, Osun, Delta, Sokoto, Edo, Bayelsa da Gombena shirin ciwo bashin Naira tiriliyan 4.287 a 2026 kan kasafin kudi.
Majalisar dokokin Rivers ta ki karbar kyautar Kirsimeti ta N100,000 daga Gwamna Fubara, tana mai zargin gwamnan da saɓa wa dokokin kashe kuɗaɗe da kin mutunta su.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya roƙi al’ummar jihar su yafe masa duk wanda ya ɓata masa rai a cikin shekaru bakwai na mulkinsa.
Gwamna Inuwa Yahaya ya sanya hannu kan kasafin N617.95bn na 2026, inda aka ware N12bn don asusun tsaron Arewa domin yaƙi da ta'addanci da kuma samar da zaman lafiya.
Majalisar dokokin jihar Kano karkashin jagorancin Rt. Hon. Ismail Falgore ta amince da kasafin kudin 2026, bayan ta yi karin sama da Naira biliyan 100.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2026. Uba Sani ya kafa tarihi inda ya ware kudade masu kauri ga mazabun jihar.
Kasafin kudin 2026 na Naira tiriliyan 58.47 wanda Shugaba Tinubu ya gabatar ya tsallake karatu na biyu a majalisar dattawa bayan doguwar muhawara.
Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin cewa babu sassauci ga ’yan ta’adda, ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane, yana gabatar da kasafin kuɗin 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin 2026, inda aka ba wa wasu bangarori muhimmanci sama da wasu.
Kasafin Kudi
Samu kari