Jihar Niger
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin sadarwa da dabaru, Bayo Onanuga, ya bayyana dalilin da ya sa sojoji ba za su iya yi wa 'yan bindiga rubdugu ba.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Legas ta sanar da cewa ta kammala shirin tunkarar duk wata barazana da za ta iya kunno kai.
An rufe makarantu da dama da ke a kan iyakar Abuja da jihar Niger saboda matsalar tsaro bayan sace dalibai a Niger da Kebbi. Malamai sun ce matakin na kariya ne.
Kungiyar Katolika ta Kwantagora ta saki sunayen duka malamai da daliban sakandireda, firamare da nazire da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Neja.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya dauki matakai 5 masu bayan sace dalibai a jihohin Kebbi da Neja domin ceto daliban da aka sace. Ya fasa tafiya kasashen waje
Kasar Amurka ta yi magana kan satar dalibai da aka yi a jihohin Kebbi da Neja. Ta bukaci hukumomi su gaggauta ceto yara 'yan makaranta da aka sace.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin kasar nan da ke aikin ceto dalibai a dazukan Zamfara, Kebbi da Neja sun ci karo da sansanonin 'yan ta'adda, sun share su.
Amurka ta la’anci sace dalibai a Niger da Kebbi, tana kira ga gwamnatin Najeriya ta cafke masu laifi, ta kara tsaro, ta kare al’ummomin Kirista da sauran masu rauni.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Orji Kalu ya bayar da tabbacin cewa jami'an DSS sun san mutanen da ke da hannu a ƙaruwar matsalar tsaron Najeriya.
Jihar Niger
Samu kari