Jihar Niger
Daliban da aka ceto daga hannun 'yan bindiga a jihar Neja sun bayyana halin da suka shiga. Sun bayyana cewa 'yan bindigan sun rika yi musu barazana.
A labarin nan, za a ji cewa daliban makarantar St. Mary da yan ta'adda suka sace sun samu shakar iskar ƴanci bayan gwamnatin tarayya ta ce ta ceto su.
Sojojin Najeriya biyu sun tsira lafiya bayan sun yi hatsari a jihar Niger wanda ya faru da jirgin, bayan matsala da ta taso jim kaɗan da tashin jirgin a Kainji.
Rahotanni daga jihar Neja sun nuna cewa wani jirgin sama da rundunar sojin saman Najeriya ya gamu da hatsari da yammacin yau Asabar, babu wanda ya rasa ransa.
Kungiyar yan jarida IPI Nigeria ta bayyana laififfukan da wasu gwamnoni suka yi wanda ya sa ta sanya su a jerin wadanda ba su mutunta yan jarida.
Mai taimakawa shugaban kasa game da harkokin tsaro ya ce Najeriya na samun tallafi daga Amurka, Faransa, Birtaniya da wasu kasashe a yaki da ta'addanci.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bada tabbacin cewa daliban da 'yan bindiga suka sace a Neja sun kusa dawowa.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro na kasa, Malam Nuhu Ribadu ya gana da shugabannin kungiyar CAN da iyayen daliban da aka aace a jihar Neja.
A wannan rahoto, Legit Hausa za ta yi nazari kan manyan hare-haren da aka kai Najeriya a Nuwamba, 2025 da matakan da gwamnati ta dauka, da martanin kasashen duniya.
Jihar Niger
Samu kari