NYSC
Ministan Kimiyya da Fasaha da ake zargi da amfani da takardun digiri da NYSC na bogi, Uche Nnaji ya shirya fitowa bainar jama'a domin kare kansa.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji ya tabbatar da cewa bai kammala karatun digiri daga jami'ar Nsukka ba kamar yadda ya yi ikirari.
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya daukar matasa sama da 400,000 a karkashin shirin YouthCred, wanda aka kirkiro domin ba da rance ga matasan Najeriya.
A Anambra, jami’an Agunechemba sun ci zarafin Jennifer Elohor, wata ƴar NYSC, inda suka yi mata tsirara bayan sun lakada mata duka. Gwamnati ta ce an kama jami'an.
A labarin nan, za a ji dalibar nan da ta yi wa gwamnatin Bola Tinubu da ta jihar Legas wankin babban bargo ta shiga matsala bayan gama hidimar kasa.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta kaddamar da shirin bai wa matasa rancen kuɗi har N200,000, za a fara da yan NYSC.
Za a ji cewa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mika kyautar shanu da masu yiwa kasa hidima kamar yadda ya saba yi duk shekaru tun yana mulki.
Ministan harkokin matasa, Kwamared Ayodele Olawande ya ce Najeriya ba ta buƙatar tsawiata shirin NYSC zuwa shekara 2 kamar yadda ministan ilimi ya nema.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta fusata bayan cin karo da labaran dake cewa an biya 'yan ta'adda kudin fansa kafin su saki tsohon shugaban hukumar NYSC.
NYSC
Samu kari