Nasir Ahmad El-Rufai
Peter Obi ya zubar da hawaye da ya ji maganganun Asiya El-Rufai. Matar tsohon gwamnan ta roki Bola Tinubu ya saki mijinsu. Lokacin da abin ya faru, yana ketare.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar da ke takarar shugaban kasa a ADC ya bayyana takaicin yadda gwamnati ta dauki lamuran Obi da El-Rufa'i.
A labarin nan za a ji cewa Dakta Hakeem Baba-Ahmed tsohon hadimin shugaban kasa a ofishin Kashim Shettima ya yi magana kan tsare Nasir El-Rufa'i.
A labarin nan, za a ji cewa Isa Ashiru Kudan, dan takarar gwamnan ADC a jihar Kaduna da ake zargi da sukar El-Rufa'i ya kai wa tsohon gwamnan ziyara.
Kakakin ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya fitar da jawabi game da rigimar ICPC da Nasir El-Rufai. Jam’iyyar ADC ta yi magana game da halin da El-Rufai yake ciki
Matar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Hajiya Asia El-Rufai, ta roƙi Shugaba Tinubu ya tabbatar mijinta ya samu adalci da hakkoƙin kundin tsarin mulki.
ICPC ta zargi Nasir El-Rufai da karya sharudan ziyarar asibiti da kotu ta amince masa, tare da kama likitansa Farfesa Bello Abubakar domin bincike.
Matar Nasir El-Rufai ta ce babu gudu babu ja da baya a goyon bayan Isa Ashiru Kudan. Hakan yana zuwa ne bayan bullar wata wayar tarho tsakanin 'dan takaran da wani.
Za a ji abin da ya je ya dawo alkali ya ki ba Nasir El-Rufai belin zuwa asibiti. Alkali ya hana beli amma ya sassauta a sShari'ar tsohon gwamnan Kaduna da ICPC.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari