Nasir Ahmad El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya karbi bakuncin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, a wata ziyarar ban girma a gidansa da ke Abuja.
Kungiyar Arewa Think Tank ta soki Nasir El-Rufai da Atiku Abubakar kan ziyarar da suka kai wa Muhammadu Buhari a jihar Katsina inda ta ce duk shirin zaben 2027 ne.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi karar majalisar dokokin jihar Kaduna kan zargin gwamnatinsa da salwantar da Naira biliyan 432.
Wani ɗan a mutum Atiku Abubakar mai suna Abdul'aziz Abubakar ya lissafo waɗanda kwata-kwata ba su jin dadin yadda ake gudanar da mulkin APC a kasar.
Sanata Shehu Sani ya bayyana ziyarar da Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i da sauran yan siyasa da suka kaiwa Buhari a matsayin shirin kayar da Bola Tinubu a 2027.
A ranar Litinin ne aka bayyana sunan El-Rufai a jerin wasu manyan 'yan siyasar Najeriya (PEPs), da jami'an tsaro da suka mallaki kadarori masu tsada a kasar Dubai.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya ziyarci tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a gidansa da ke Daura a jihar Katsina.
Wasu masu zanga-zanga sun dira gidan gwamnatin jihar Kaduna. Sun bukaci gwamnan jihar, Uba Sani, ya cafke magabacinsa Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya bayyana cewa ko kadan bai damu ba kan binciken da majalisar dokokin jihar ke yi masa.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari