Nasir Ahmad El-Rufai
A labarin nan, za a ji yadda manyan adawa na ADC suka fara daukar matakan tunkarar babban zaben 2027 yayin da ake hade kan 'ya'yan jam'iyya kafin lokacin.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani ta yi wa Nasir El-Rufai martani kan zargin ba 'yan bindiga makudan kudade har Naira biliyan daya.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sauya shekar da waau gwamnoni ke yi zuwa jam'iyyar APC ba zai hana su faduwa ba a zaben 2027.
Wani dan jam'iyyar ADC, Hon. Nuhu Abdullahi Sada ya bayyana cewa ya yi mafarki Nasir El-Rufa'i ya zama shugaban kasa a 2027, Rauf Aregbesola mataimakinsa.
Jam'iyyar ADC ta yi sababbin nade-nade a jihar Kaduna, Sanata Nenadi Usman ta zama shugaban jam'iyyar hadaka a shirye-shiryen tunkarar babban zaben 2027.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa na ba shi shawarar ya dauki Nasir El-Rufai a matsayinsa magajinsa amma ya ki yarda saboda wasu dalilai.
Shugabannin SDP na jihohi sun goti bayan korar tsohon shugaban jam'iyyar na kasa, Shehu Gabam da wasu jiga-jigai biyu, sun ce gaskiya ta yi nasara kan mugunta.
Sakatariyar jam’iyyar ADC a jihar Ekiti ya kone bayan ‘yan daba sun kai hari a ranar da ake shirin rantsar da sababbin shugabanni a matakin jiha.
Tsohon shugaban PDP a jihar Kwara, Hon. Babatunde Mohammed wanda ta taba zama kakakin majalisar dokokin jihar, ya bayyana ficewarsa daga jam'iyyar PDP.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari