Jihar Nasarawa
Sanata Solomon Ewuga, tsohon mataimakin gwamnan Nasarawa kuma tsohon ministan Abuja, ya rasu yana da shekara 70. Mutuwar sa ta girgiza al’ummar Nasarawa.
Wasu miyagun yan bindiga da ba a san manufarsu ba sun yi awon gaba da matar fasto a yankin karamar hukumar Obi da ke jihar Nasarawa, sun hada da wata bakuwa.
An yada wata jita-jita mai cewa tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya fice daga jam'iyyar. Shugaban APC a karamar hukumarsa ya yi bayani.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun tafka ta'asa yayin da su ka yi awon gaba da hadimin gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule. Sun sace shi ne a gidansa.
Rahoton kwamitin da gwamnatin Filato ta kafa ya nuna cewa daga jihohin Kaduna, Bauchi, Taraba da Nasarawa ake kai hare hare ana kashe mutane a jihar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa da rasuwar mataimakin shugabanta, Hon. Aliyu Yakubu Barde, wanda ya riga mu gidan gaskiya a Nasarawa a yau Talata.
Hausawa da sauran 'yan Arewa da ke kasuwar lemo a jihar Benue sun mika kuka ga Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bayan sun tsunduma yajin aiki saboda matsaloli.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya jagoranci sallar Juma'a a wani masallaci da kwamishinan ilimin jihar Dr. John D.W. Mamman da Kirista ne ya gina.
Rahoto kan yadda gwamnonin jihohin Nasarawa, Ondo, Akwa Ibom, Benue, Ekiti, da Neja, suka sauya majalisar zartarwa, da matakan da suka dauka bayan sauyin.
Jihar Nasarawa
Samu kari