Jihar Nasarawa
A wannan rahoton za ku ji cewa wasu masu garkuwa da mutane sun sake tafka rashin imani inda su ka kashe matashin mai shekaru 19, Anas Zubairu bayan karbar N17m.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa ya kamata ƴaƴan APC su rika girmama shugaban jam'iyya na kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje.
Miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Nasarawa. 'Yan bindigan sun hallaka mutum daya tare da sace wasu mutum biyu a yayin harin da suka kai.
Gwamna Abdullahi Sule ya sabawa sanarwar mai magana da yawunsa, ya ce gwamnatinsa ba za ta iya biyan sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 a Nasarawa ba.
Mazauna angwan mai matasa a Lafia, babban birnin jihar Nasarawa sun kwana da takaicin kisan wani matashin jami'in gwamnati ma kula da shirin Fadama III.
Kungiyar Arewa ta Northern Stakeholders Consultative Forum ta bukaci mahukuntan kasar nan su gaggauta binciken dan majalisa, Hon. Ugochinyere Ikenga.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce masu zanga-zangar yunwa sun yiwa gwamnonin Arewa allurar zaburarwa. Ya ce dole a tashi tsaye domin kawo canji.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nassarawa ya bayyana takaici yadda yara masu karancin shekaru suka fito zanga-zanga wadanda mafi yawansu almajirai ne.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarwa ya bayyana cewa kowane lokaci daga yanzu gwamnatinsa za ta fara biyan ma'aikata sabon albashi mafi ƙaranci na N70,000.
Jihar Nasarawa
Samu kari