Nadin Sarauta
Rahotanni sun tabbatar da cewa an birne marigayi Sarkin Gusau, Alhaji Ibrahim Bello a makabartar jama'a bayan yi masa jana'iza jim kadan bayan sallar Juma'a.
A watan Yulin 2025, sarakuna uku daga jihohi daban daban a Najeriya sun riga mu gidan gaskiya, ɗaya daga ciki shi ne Sarkin Gusau, Ibrahim Bello.
Za a gudanar da sallar Jana’iza ga marigayi Sarkin Gusau, Alhaji Ibrahim Bello, da misalin karfe 2:30 na rana a babban masallacin Juma’a na Gusau.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi alhini da ta'aziyyar marigayi Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello, wanda ya cika yau Juma'a.
Marigayi Dr Ibrahim Bello ya shafe shekara 10 a kan mulki bayan zama Sarkin Gusau a 2015. Ya rike mukamai da dama ciki har da aikin koyarwa kafin sarauta.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya tabbatar da rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Mai Martaba Dr. Ibrahim Bello da safiyar ranar Juma'a, 25 ga Yuli, 2025.
Gwamnatin jihar Bauchi ta tabbatar da rasuwar hadimin gwamna kuma mai rike da sarautar Wakilin Sardaunan Bauchi, Alhaji Abubakar Jafaru Ilelah ranar Talata.
Bayan binne Sarki bisa tsarin Musulunci, kungiyar mabiya addinin gargajiya ta ce zata maka gwamnatin Ogun da dangin marigayi Oba Adetona a kotu kan saba doka.
Oba Sikiru Kayode Adetona na ɗaya daga cikim sarakuna mafi daɗewa a kam sarauta a Najeriya, mun tattaro maku manyan sarakuna 9 da kwashe shekaru suna mulki.
Nadin Sarauta
Samu kari