Nadin Sarauta
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Alara na Aramoko Ekiti, Oba Olu Adegoke Adeyemi, ya rasu bayan ya yi shugabanci mai cike da hikima da nasarori.
Shahararren mawaki a Arewacin Najeriya, Ali Jita ya samu sarautar mai unguwa a 'Ado Bayero Royal City;, Darmanawa da ke jihar Kano a bikin nadin gargajiya.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris watau Kauran Gwandu ya amince da raba yankin hakimin Maiyama gida biyu, ya sanar da sababbin hakiman da za su jagorance su.
Mai marataba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bukaci gwamnatin tarayya ta gyara kamfanin yadin Najeriya da ke Kaduna domin ceto ayyyukan da aka rasa a baya.
Bayan mutuwar Olubadan a jihar Oyo, majalisar masu nada Sarki na Olubadan ta zabi tsohon gwamna Rashidi Ladoja a matsayin wanda zai maye gurbin marigayi.
Balarabe Sarkin Kofar Kano ya tuba a gaban mai martaba Muhammadu Sanusi bayan ya dawo daga bangaren mai martaba Aminu Ado Bayero daga fadar Nasarawa
Masarautar Katsina ta sanar da naɗin sababbin hakimai shida a yankunanta. ɗan gwamna Dikko Radda da Hadi Siriki na cikin waɗanda suka samu sarautar.
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da nadin tsohon ɗan majalisa, Hon. Ismaila Ahmed Gadakaa matsayin sabon Sarkin Gudi, bayan rasuwar Sarkin da ya gabata.
Wata kotu a garin Okitipupa da ke jihar Ondo ta yi hukunci kan karar da aka shigar da gwamna inda ya gargade shi kan nada Sarki ko amincewa da wani.
Nadin Sarauta
Samu kari