Nadin Sarauta
Wasu tsofaffin 'yan siyasa da suka taba zama gwamnoni sun dawo sarakunan gargajiya. Tsofaffin gwamnoni 6 ne a Najeriya suka taba zama sarakunan gargajiya.
Sabon Sarkin Ibadan, Oba Rashidi Ladoja ya karbi bakuncin Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai a fadarsa inda ya tabbatar musu da cewa a yanzu shi ba dan siyasa ba ne.
Gwamnan jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris ya bayyana cewa mutane 40 aka kawo masa ya zbai daya a matsayin sabon Sarkin Zuru amma sai Allah ya ba Sanusi Mikail.
A labarin nan, za a ji yadda masoyin Buhari, Abdullahi Haruna Izge ya yi tariyar baya ga masarautar Daura a kan yadda Dauda Kahutu Rarara ya ki martaba Buhari.
Wani Sarki a jihar Osun, Oba Clement Adesuyi Haastrup Ajimoko III, da ke sarautar Ijesa, ya tsige basarake, Busuyi Gbadamosi, bisa zargin satar injunan wuta.
Masarautar Zazzau ta shirya gagarumin bikin nadin Sarautar Saudaunan Zazzau da aka ba tsohon mataimakin shugaban kasa, Muhammad Namadi Sambo a Kaduna.
Sarkin Musulmi a Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya kai ziyara ta ta’aziyya ga dangin marigayi Awujale na Ijebu, Oba Sikiru Kayode Adetona.
Reno Omokri ya caccaki tsohon dan takarar shugaban kasa a LP a zaben 2023, Peter Obi bayan taya sabon Sarkin Ibadan murnar hawa karagar sarauta a Oyo.
Olubadan na 44 da ya hau kan sarauta, Oba Rashidi Ladoja ya roki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da kirkiro jihar Ibadab kafin zaben 2027.
Nadin Sarauta
Samu kari